Posts

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Image
 Bitcoin pizza day🎊 TARIHIN BITCOIN #PIZZA_DAY. May 22nd Shekara sha biyu kenan da fara cinikayya da #Bitcoin ta zahiri, wanda akayi ranar laqabi #Bitcoin_pizza_day. Shekara 12 kenan floridan programmer LANSZLO HANYECZ wanda ya fara cinikayya ta zahiri da #bitcoin inda ya siya pizza guda biyu. Hanyecz ya sanar a cikin platform na Bitcointalk.org a ranar 18-may-2010  cewar yanaso ya siya pizza da kudin bitcoin inda ya bayyana cewar guda biyu yake buqata , inda ya bayyana cewar a shirye yke ya biya bitcoin guda dubu goma 10,000 😁 (kaji rashin sani) ga duk wanda zaiyi masa placing order na pizza guda biyu yazo ya amshi bitcoin guda 10,000 🤣. Wannan rana ta 18 ga watan mayu 2010 haka ta wuce ba wanda y a saurareshi akan kudurin nasa na siyan pizza da bitcoin, a haka dae harya fara yanke qauna akan qudurin nasa. Sae ranar 22 ga watan mayu 2022, ne aka samu wani matashi suna JEREMY STURDIVANT mai shekara 19 a wancan lokacin ya yarda zai kawo masa pizza akan bitcoin dubu goma wand...

𝙏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙛𝙞𝙣 𝙙𝙖 𝙠𝙖𝙨𝙖𝙧 𝙐𝙠𝙧𝙖𝙞𝙣𝙚 𝙩𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘾𝙧𝙮𝙥𝙩𝙤𝙘𝙪𝙧𝙧𝙚𝙣𝙘𝙞𝙚𝙨

Image
  𝙏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙛𝙞𝙣 𝙙𝙖 𝙠𝙖𝙨𝙖𝙧 𝙐𝙠𝙧𝙖𝙞𝙣𝙚 𝙩𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘾𝙧𝙮𝙥𝙩𝙤𝙘𝙪𝙧𝙧𝙚𝙣 𝙘𝙞𝙚𝙨 Gwamnatin kasar Ukraine tasamu talla fin #bitcoin da wasu Altcoins kamar haka: #Bitcoin guda 254 wnda da rajarsa t akai ta kimanin dalar amurka $9,862,312 #ethereum guda 6,643 wnda dara jarsa takai ta kimanin dalar amurka $17,424,589 #TRON guda 64,502 wnda darajars a takai ta kimanin dalar amurka $3,870. #polkadot guda 81,798 wnda dar ajarsa ta kai ta kimanin dalar amurka $1,404,471. #Dogecoin guda 717,469 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $86,096. Wanda idan aka hada jumul lar kudin za i kama $28,781,338. Kamar ydda shafin Watcher.Guru dake Twitter ya wallafa. Hakan ya biyo bayan mamayar da Rasha ta fara yiwa kasar hakan ne yasa suke samun tallafi daga kasashen turawan yamma da kuma attajiransu #cryptofxmindset

🄱🄰🄱🅈 🄳🄾🄶🄴 🄱🅄🅁🄽🄴🄳 🔥🔥🔥

Image
  #Babydogecoin sun kone tokens dinsu guda Quadrillion 4 wanda daede yake da darajar kudi tsabar dalar Amurka $13,600,000. Kwatan kwacin  Naira N7,888,000,000 na kudin Nigeria. Sun wallafa  hakan ne a shafinsu na Twitter,  hakan ya biyo bayan kokarin da team dinsa sukeui wajen rage yawan supply din token din, domin hakan zai bashi wata dama ta cimma wata nasara anan gaba. Disclaimer: Burning  din coin/token bashida wata nasaba da tashin farashin wnn token din nan take👂👂 Crypto  &  Fx  Mindset

KASAR UKRAINE TA SAMU TALLAFIN DALA MILLION 11 TA HANYAR BITCOIN

Image
 Gwamnatin Ukraine da kuma kungiyoyin NGO'S na kasar sun samu tallafin akallah na Dalar amurka $ 11. million na daga # bitcoin . Hakan ya biyo bayan da aka fara yaki  tsakanin kasar ta Ukraine da abokiyar hamayyarta wato Russia. Kamar yadda shafin  Bitcoin  Magazine  na Twitter suka wallafa. Hakan na kara tabbatar da tasiri na #bitcoin da kuma  # cryptocurrency  a kowani juyin juya hali. Crypto  &  Fx  Mindset

SHAWARA GA YAN CRYPTO

Image
  Mutum na uku mafi kudi a #mexico ya shawarci yan Crypto cewa " ku cigaba da siyen #BITCOIN a yayin da farashinsa yake kara sauka, kamanta da siyarwa" Hakan ya biyo bayan da farashin $BTC din yake ta kwan gaba kwan baya yayinda mafi yawan farin shiga a harkar suke ta siyar da kayansu cikin faduwa, masu wayo kuma suna kara wa jakarsu guzuri domin a tafi duniyar wata dasu🚀🚀🚀 Crypto & Fx Mindset 💥💥

𝐂𝐎𝐈𝐍𝐒 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 𝟑𝟎 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐒𝐀𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐂𝐎𝐈𝐍𝐆𝐄𝐂𝐊𝐎 𝐒𝐔𝐊𝐀 𝐅𝐈𝐓𝐀𝐑

Image
Wadannan sune jerin zafafan coin guda 30 da sukayi trending acikin wannan satin. Token na $DOME shine na daya wanda acikin satin ya taka rawar ganj sosai inda yafa tashi tundaga farashinsa na $0.036 bai tsaya ba saida ya kafa sabon all time high ATH dinsa a $0.093 yayinda ayau ya ragar gaxo har yasamu 24hrs low na $0.058 24hrs high dinsa kuma a $0.084 amma a yanxu haka ana trading  a farashin $0.061. Saikuma $SLP dayake biye masa baya wanda dama shi can ya dade da wujijjiga holders dinsa tun lokacinda farashinsa ya fadi da kusan kaso 90% cikin 100% na daga ATH dinsa. Crypto & Fx Mindset

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

Image
  Trading Volume Trading Volume ana nufin adadin coin/token din da akayi musaya a wnn lkcin mafi akasari shine 24hrs. Wani fagen kuma ana nufin 24hrs Trading volume na cryptocurrency dinda aka aka siya sannan kuma aka siyar a wnn ranar Mafi akasari Exchangers suna nuna iyaka trading volume na  wnn coin din da akayi a exchanger dinsu ne , hakan bawai yana nufin cewa shine total trading volume na wnn coin dinba a kasuwa gaba ki daya ba. Before kayi investing a cikin wani coin yakamata ace ka duba trading volume dinsa, bawae iyaka na exchange din daka gansa ba yakamata ka duba a Coingecko da coinmarket cap. Volume yana daya daga muhimman abubuwa da Trader yake dubawa a coin/token before ya shigesa, domin hakan xai taimaka masa wajen sanin yadda farashinsa yke hawa da sauka da kuma saukin fitar da signals  da xakayi analysis. Idan har   Trading volume na coin  yana moving sosae tofa zakayi saurin samun riba dashi wajen trading ko kuma faduwa ya danganta da anal...