Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

 Trading Volume




Trading Volume ana nufin adadin coin/token din da akayi musaya a wnn lkcin mafi akasari shine 24hrs. Wani fagen kuma ana nufin 24hrs Trading volume na cryptocurrency dinda aka aka siya sannan kuma aka siyar a wnn ranar


Mafi akasari Exchangers suna nuna iyaka trading volume na  wnn coin din da akayi a exchanger dinsu ne , hakan bawai yana nufin cewa shine total trading volume na wnn coin dinba a kasuwa gaba ki daya ba.

Before kayi investing a cikin wani coin yakamata ace ka duba trading volume dinsa, bawae iyaka na exchange din daka gansa ba yakamata ka duba a Coingecko da coinmarket cap.

Volume yana daya daga muhimman abubuwa da Trader yake dubawa a coin/token before ya shigesa, domin hakan xai taimaka masa wajen sanin yadda farashinsa yke hawa da sauka da kuma saukin fitar da signals  da xakayi analysis.


Idan har   Trading volume na coin  yana moving sosae tofa zakayi saurin samun riba dashi wajen trading ko kuma faduwa ya danganta da analysis dinka. Misali idan coin yanada low trading volume sai kuma kwatsam ya trading volume dinsa ya fara hau-hawa to hakan hana nufin  cewar wnn coin din yana kara samun support point sannan kuma darajarsa  zata karu.

 

Idan har xaka iya Analyzing na Trading volume na coin  low📉 and high📈 to xaka iya predicting din farashin da xai kae 👌👌👌


CRYPTO & FX MINDSET ✍️✍️✍️

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

𝐂𝐎𝐈𝐍𝐒 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 𝟑𝟎 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐒𝐀𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐂𝐎𝐈𝐍𝐆𝐄𝐂𝐊𝐎 𝐒𝐔𝐊𝐀 𝐅𝐈𝐓𝐀𝐑