KASAR UKRAINE TA SAMU TALLAFIN DALA MILLION 11 TA HANYAR BITCOIN
Gwamnatin Ukraine da kuma kungiyoyin NGO'S na kasar sun samu tallafin akallah na Dalar amurka $ 11. million na daga # bitcoin . Hakan ya biyo bayan da aka fara yaki tsakanin kasar ta Ukraine da abokiyar hamayyarta wato Russia. Kamar yadda shafin Bitcoin Magazine na Twitter suka wallafa. Hakan na kara tabbatar da tasiri na #bitcoin da kuma # cryptocurrency a kowani juyin juya hali. Crypto & Fx Mindset