Posts

Showing posts from May, 2022

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Image
 Bitcoin pizza day🎊 TARIHIN BITCOIN #PIZZA_DAY. May 22nd Shekara sha biyu kenan da fara cinikayya da #Bitcoin ta zahiri, wanda akayi ranar laqabi #Bitcoin_pizza_day. Shekara 12 kenan floridan programmer LANSZLO HANYECZ wanda ya fara cinikayya ta zahiri da #bitcoin inda ya siya pizza guda biyu. Hanyecz ya sanar a cikin platform na Bitcointalk.org a ranar 18-may-2010  cewar yanaso ya siya pizza da kudin bitcoin inda ya bayyana cewar guda biyu yake buqata , inda ya bayyana cewar a shirye yke ya biya bitcoin guda dubu goma 10,000 😁 (kaji rashin sani) ga duk wanda zaiyi masa placing order na pizza guda biyu yazo ya amshi bitcoin guda 10,000 🤣. Wannan rana ta 18 ga watan mayu 2010 haka ta wuce ba wanda y a saurareshi akan kudurin nasa na siyan pizza da bitcoin, a haka dae harya fara yanke qauna akan qudurin nasa. Sae ranar 22 ga watan mayu 2022, ne aka samu wani matashi suna JEREMY STURDIVANT mai shekara 19 a wancan lokacin ya yarda zai kawo masa pizza akan bitcoin dubu goma wand...