Posts

Showing posts from December, 2021

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

Image
  Trading Volume Trading Volume ana nufin adadin coin/token din da akayi musaya a wnn lkcin mafi akasari shine 24hrs. Wani fagen kuma ana nufin 24hrs Trading volume na cryptocurrency dinda aka aka siya sannan kuma aka siyar a wnn ranar Mafi akasari Exchangers suna nuna iyaka trading volume na  wnn coin din da akayi a exchanger dinsu ne , hakan bawai yana nufin cewa shine total trading volume na wnn coin dinba a kasuwa gaba ki daya ba. Before kayi investing a cikin wani coin yakamata ace ka duba trading volume dinsa, bawae iyaka na exchange din daka gansa ba yakamata ka duba a Coingecko da coinmarket cap. Volume yana daya daga muhimman abubuwa da Trader yake dubawa a coin/token before ya shigesa, domin hakan xai taimaka masa wajen sanin yadda farashinsa yke hawa da sauka da kuma saukin fitar da signals  da xakayi analysis. Idan har   Trading volume na coin  yana moving sosae tofa zakayi saurin samun riba dashi wajen trading ko kuma faduwa ya danganta da anal...