SHAWARA GA YAN CRYPTO

 

Mutum na uku mafi kudi a #mexico ya shawarci yan Crypto cewa " ku cigaba da siyen #BITCOIN a yayin da farashinsa yake kara sauka, kamanta da siyarwa"



Hakan ya biyo bayan da farashin $BTC din yake ta kwan gaba kwan baya yayinda mafi yawan farin shiga a harkar suke ta siyar da kayansu cikin faduwa, masu wayo kuma suna kara wa jakarsu guzuri domin a tafi duniyar wata dasu🚀🚀🚀

Crypto & Fx Mindset 💥💥

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

𝐂𝐎𝐈𝐍𝐒 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 𝟑𝟎 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐒𝐀𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐂𝐎𝐈𝐍𝐆𝐄𝐂𝐊𝐎 𝐒𝐔𝐊𝐀 𝐅𝐈𝐓𝐀𝐑