𝐂𝐎𝐈𝐍𝐒 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 𝟑𝟎 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐒𝐀𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐂𝐎𝐈𝐍𝐆𝐄𝐂𝐊𝐎 𝐒𝐔𝐊𝐀 𝐅𝐈𝐓𝐀𝐑


Wadannan sune jerin zafafan coin guda 30 da sukayi trending acikin wannan satin.

Token na $DOME shine na daya wanda acikin satin ya taka rawar ganj sosai inda yafa tashi tundaga farashinsa na $0.036 bai tsaya ba saida ya kafa sabon all time high ATH dinsa a $0.093 yayinda ayau ya ragar gaxo har yasamu 24hrs low na $0.058 24hrs high dinsa kuma a $0.084 amma a yanxu haka ana trading  a farashin $0.061.



Saikuma $SLP dayake biye masa baya wanda dama shi can ya dade da wujijjiga holders dinsa tun lokacinda farashinsa ya fadi da kusan kaso 90% cikin 100% na daga ATH dinsa.

Crypto & Fx Mindset

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa