KASAR UKRAINE TA SAMU TALLAFIN DALA MILLION 11 TA HANYAR BITCOIN

 Gwamnatin Ukraine da kuma kungiyoyin NGO'S na kasar sun samu tallafin akallah na Dalar amurka $ 11. million na daga #bitcoin.


Hakan ya biyo bayan da aka fara yaki  tsakanin kasar ta Ukraine da abokiyar hamayyarta wato Russia. Kamar yadda shafin Bitcoin Magazine na Twitter suka wallafa.

Hakan na kara tabbatar da tasiri na #bitcoin da kuma #cryptocurrency a kowani juyin juya hali.

Crypto & Fx Mindset

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

π‚πŽπˆππ’ 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 πŸ‘πŸŽ 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 π’π€π“πˆπ 𝐃𝐀 π‚πŽπˆππ†π„π‚πŠπŽ π’π”πŠπ€ π…πˆπ“π€π‘