𝙏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙛𝙞𝙣 𝙙𝙖 𝙠𝙖𝙨𝙖𝙧 𝙐𝙠𝙧𝙖𝙞𝙣𝙚 𝙩𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘾𝙧𝙮𝙥𝙩𝙤𝙘𝙪𝙧𝙧𝙚𝙣𝙘𝙞𝙚𝙨


 

𝙏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙛𝙞𝙣 𝙙𝙖 𝙠𝙖𝙨𝙖𝙧 𝙐𝙠𝙧𝙖𝙞𝙣𝙚 𝙩𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘾𝙧𝙮𝙥𝙩𝙤𝙘𝙪𝙧𝙧𝙚𝙣𝙘𝙞𝙚𝙨

Gwamnatin kasar Ukraine tasamu tallafin #bitcoin da wasu Altcoins kamar haka:
#Bitcoin guda 254 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $9,862,312

#ethereum guda 6,643 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $17,424,589

#TRON guda 64,502 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $3,870.

#polkadot guda 81,798 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $1,404,471.

#Dogecoin guda 717,469 wnda darajarsa takai ta kimanin dalar amurka $86,096.

Wanda idan aka hada jumullar kudin zai kama $28,781,338. Kamar ydda shafin Watcher.Guru dake Twitter ya wallafa.
Hakan ya biyo bayan mamayar da Rasha ta fara yiwa kasar hakan ne yasa suke samun tallafi daga kasashen turawan yamma da kuma attajiransu

#cryptofxmindset

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

𝐂𝐎𝐈𝐍𝐒 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 𝟑𝟎 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐒𝐀𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐂𝐎𝐈𝐍𝐆𝐄𝐂𝐊𝐎 𝐒𝐔𝐊𝐀 𝐅𝐈𝐓𝐀𝐑