πŸ„±πŸ„°πŸ„±πŸ…ˆ πŸ„³πŸ„ΎπŸ„ΆπŸ„΄ πŸ„±πŸ…„πŸ…πŸ„½πŸ„΄πŸ„³ πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

 

#Babydogecoin sun kone tokens dinsu guda Quadrillion 4 wanda daede yake da darajar kudi tsabar dalar Amurka $13,600,000. Kwatan kwacin  Naira N7,888,000,000 na kudin Nigeria.



Sun wallafa  hakan ne a shafinsu na Twitter,  hakan ya biyo bayan kokarin da team dinsa sukeui wajen rage yawan supply din token din, domin hakan zai bashi wata dama ta cimma wata nasara anan gaba.

Disclaimer: Burning  din coin/token bashida wata nasaba da tashin farashin wnn token din nan takeπŸ‘‚πŸ‘‚

Crypto & Fx Mindset

Comments

Popular posts from this blog

TARIHIN BITCOIN PIZZA DAY

Ma'anar Trading Volume da kuma Muhimmancinsa

π‚πŽπˆππ’ 𝐙𝐀𝐅𝐀𝐅𝐀 πŸ‘πŸŽ 𝐍𝐀 𝐖𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 π’π€π“πˆπ 𝐃𝐀 π‚πŽπˆππ†π„π‚πŠπŽ π’π”πŠπ€ π…πˆπ“π€π‘